Zauren Dr. Ibrahim Jalo Jalingo

Zauren Dr. Ibrahim Jalo Jalingo is a Serbian group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. They attracted 18,705 members. So it is a Huge group. You can find this group by searching 344843198933964 on Google, Bing or Yahoo. 2015-02-27 08:08:14 is the closest date we have information about it.

Alhamdulilllah! Wassalatu wassalamu ala Rasulillah!!!

Manufar da tasa aka bude wannan zaure itace yada da'awar da Babban Malamin mu yake yi a wannan qasa tamu mai albarka, har da ma kewaye, ita wannan da'awah an gina tane qarqashin karantarwar addinin musulunci bisa Alqur'ani da sunnah a fahimtar magabata na kwarai.

Ba a bude wannan zaure don cin mutuncin wani ko wata ba. Duk Wani post da Member zai yi Dan Allah Indai bai da Fa'idah, kuma Bazai Ilimantar bah to Bamu Bukatanshi a wannan Zaure. Saboda haka #Duk memban da aka samu da hakan za'a cire shi daga wannan zaure ko waye.

Allah ya mana jagora!!! Allah bamu ikon Fadin Gaskiya!!!