AKUSHIN SIYASAR KATSINA

AKUSHIN SIYASAR KATSINA is a Romanian group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. They attracted 7,413 members. So it is a Large group. You can find this group by searching 321502347863611 on Google, Bing or Yahoo. 2015-02-27 05:16:23 is the closest date we have information about it.

ASSALAMUALAIKU.
Wannan group dai mun bude shine domin tattaunawa kan al'amuran siyasa, domin hada karfi da karfe don ciyar da jaha ko kasar mu gaba. Da fatan za'a kiyaye bubu zagi ko cin mutuncin junan mu saidai akwai bada shawar wari da nuna kyawawan manufofin ka don al'ummarka su sani don zakulo hazikai da zasu gina mana jaharmu dama kasa baki daya. Na gode kuma wallahi wannan group ba mun bude shi bane don wani mutum guda a'a sai don kasa baki daya. Allah yayi mana jagora.