Gizago

Gizago is a Portuguese group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. Gizago has 969 members. So it is a Small group. You can find this group by searching 288424721049 on Google, Bing or Yahoo. 2015-02-25 14:31:05 is the closest date we have information about it.

"Zumunci". Wannan shi ne taken kungiyar Gizago. Wannan kungiya na da manufofi da dokoki. MANUFOFIN sun hada da: (1)Sadar da Zumunci da Taimakon Juna(2). Rayawa da inganta al'adun hausa. (3). Karfafa guiwa ta hanyar rubutu da karatun hausa. (4). Ilimantarwa da Fadakarwa da Nishadantarwa. (5).Tallafwa mabukata,Marayu,Nakasassu,da Wadanda Annoba ta Shafa (6). Fadakarwa da wayar da kai kan Samar da Zaman Lafiya DOKOKIN WANNAN DANDALI: (1). Ya kasance ana da rijista da kungiya. (2). Rubuta lambar rijista da jiha. (3). Rubutu da hausa. (4). Tattauna manufofi da abubuwa masu amfani. (5). Banda cin zarafi. Duk wanda ya saba wadannan dokoki, za a fitar da shi. Allah Ya taimake mu amin. MASU KULA DA DANDALIN: Ahmad Amoeva, MK Adam da Yazid Nasudan.