Tsangayar masoya sardaunan kano

Tsangayar masoya sardaunan kano is a Indonesian group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. They attracted 5,237 members. So it is a Large group. You can find this group by searching 115142161929363 on Google, Bing or Yahoo. We last updated on 2015-02-27 03:47:25.

Bismillahir-rahma nirrahim.
Wassalatu wassalam ala Nabiyil kareem.
Bayan haka muna yin sallama agareku irinta addinin muslunci wato
Assalamu Alaikum Warahmatullah.
Wannan dandali mun bude shine nuna soyayya da kuma yada kyawawan dabi'u na mai girma sardaunan kano kuma wazirin raya kasar nupe mai hidima ga addin
in Allah jagora nagari dan kishin kasa wanda yayi shugabanci abin misali wato malam dr. Ibrahim Harun Shekarau.
Dafatan Allah yai mana jagora yasa yarda da taimakonsa awannan tafiya amin summa Amin