Potiskum Peoples Congress {P.P.C}

N/A is the main language of Potiskum Peoples Congress {P.P.C} facebook group. It is a CLOSED group. There are 5,855 participants in that group. So it is a Large group. You can find this group by searching 111111495729058 on Google, Bing or Yahoo. Last update is on 2015-03-28 19:01:53.

Shafi don hadin kai, ilmantarwa , Nishandantarwa da kuma fa idantarwa. Dokoki ! 1. Banda cin zarafin wani ko wasu. 2. Duk post din da zai kawo rudani,rigima ko rikici zamuyi removing. 4. Banda tallata wani dan siyasa. 5. Banda musun akida ko mazhaba. 6. Banda post na hotunan batsa 7. Sannan uwa uba banda raina manya. In kaga mutum yayi post in bai burgeka ba kaje inbox nashi ka masa bayani