:DALLATU-GROUP-SOKOTO STATE HOUSE OF ASSEMBLY 2015 INSHA-ALLAHU.

English is the main language of :DALLATU-GROUP-SOKOTO STATE HOUSE OF ASSEMBLY 2015 INSHA-ALLAHU. facebook group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. There are 490 participants in that group. So people rank it like a Small group. 1582189308677174 is the identifier of this group with Facebook. We last updated on 2015-02-27 04:57:10.

Wannan fage an buda shine domin soyayya da nuna kauna ga Jagoran matasa, DALLATUN RABAH, AMIRULHAJJI,
Alhaji Zakariyya'u{SASI}

Don haka wannan fage ba'abuda shi domin cin zarafin kowa ba.

wannan bawan Allah, buda masa dandali ya zama wajibi
idan akayi la'akari da yadda Jama'a suka fahimci kyawawan manufofin sa,
da kuma shi yadda ya rungumi jama'a cikin karimci.

Mutum ne mai son cigaba da son taimakon al'umma a duk inda suke.

Wadannan kyawawan halaye nasa ne yasa jama'a suke rokon sa
da ya fito takarar wani mukami domin cigaban yankin.

Allah ka tabbatar muna da alkhairi amee.