MACE ME NEMAN ALJANNAH (MNA)

MACE ME NEMAN ALJANNAH (MNA) is a Indonesian group. It is a CLOSED group. MACE ME NEMAN ALJANNAH (MNA) has 1,584 members. So it is a Medium group. You can find this group by searching 254352031390174 on Google, Bing or Yahoo. Last update is on 2015-02-11 22:32:06.

Assalamu alaikum matan girma, matan qasaita matan gaban goshi, matan da ba kamarsu wanda ni'imarsu bata qarewa,

na bude group dinnan ne dan baje kolin duk wasu matsalolin mu mata da kuma neman hanyoyin gyarasu,
da fatan xaku fito mu hada qarfi da qarfe domin warware wannan matsalar,

ban gaqeshi dan batawa kowa raiba sai dan nishadantarwa.

karya dokan gidan xae sa mudau babban mataki,

mata xallah

DAGA SHUGABA-
#XYNERV_MAI_AGOGO_ABDURRAHMAN.

TARE DA HADIN GUIWAR:-
#ZAINAB_M_KAWU.
#MARYAM_SHUAIBU.
#HAJARA_ABUBAKAR.

VIA:- #'YAR_KAROTAR_MNA_UMMUN AMATILLADEEF CEEEEEEEEEEEE