TSUMA GIYAR SARKI MAI HAUSA {AUDU BODA}

TSUMA GIYAR SARKI MAI HAUSA {AUDU BODA} is a Indonesian group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. There are 3,731 participants in that group. So it is a Medium group. 258103087681969 is the identifier of this group with Facebook. We last updated on 2015-01-08 18:00:08.

SHIMFI'DA GAMI DA JADAWALI

ASSALAMU ALAIKUM

TSUMAGIYA

MANUFOFIN GIDAN

1.Had'a kan masoya Audu boda
2.Sanin juna tare da tallata ayyukansa.
3.Koyar da masu sha'awar harkar

Ashirye gidan yake don bada gudummuwa ta musamman ga mai son zama mawaki ko mawakiya.

DOKOKIN MU

1.Bamu yarda da habaci,cin fuska ko zagi ga wani mawaki ko mawakiya ba
2.Dolene membobi sun dinga mutunta juna,ta hanyar yin post da comment tsaftattace.
3.Yin comment kar kashin post idan mutum yayi domin hakan na kara karfin gwiwa.
4. A shirye gidan yake da yin waje da duk wanda ya karya dokanta.

SHIRYE SHIRYEN DA GIDAN ZAI GABATAR.

Litinin.filin mushakata
Talata,Zauren masoya Audu
Laraba,Filin tallata wakokin Audu tare da nasarorinsa
Alhamis,Filin zaben Audu,gaisuwa ga yan uwa.
Juma'ah,tafarkin shiriya
Asabar,Hira da Masoya Audu
Lahadi,dandalin sha'irai.

Admins da member na da ikon bada shawara game da wani hange ko hasashe don cigaban gidan.

Amma wannan bashi zai hana member yin post dinsa mai ma'ana ba alokacin daya gadama.