YOUTH CONTACT & ENLIGHTMENT SOKOTO STATE

YOUTH CONTACT & ENLIGHTMENT SOKOTO STATE is a English group. It is a CLOSED group. YOUTH CONTACT & ENLIGHTMENT SOKOTO STATE has 459 members. So it is a Small group. You can find this group by searching 393578830798832 on Google, Bing or Yahoo. We last updated on 2015-02-27 05:00:29.

Qungiyar YOUTH CONTACT & ENLIGHTMENT an kirkiro tane domin al'amurran dasu ka shafi matasa da wasu bangarori na mata. Wannan qungiyar aikinta shine taga matasa sun koma kan akidar su da aka sansu dasu, tabbas rayuwar matasa na cikin barazana tabarbarewa tarbiyya, ilimi, siyasa, huldarsa wadannan abubuwan sune manyan abubuwan da sukasa akayi wannan qungiya domin kawo sauyi a rayuwar matasan jaharmu dama kasa baki daya.