KARASUWA COMMUNITY FORUM (K.C.F)

English is the main language of KARASUWA COMMUNITY FORUM (K.C.F) facebook group. It is a CLOSED group. They attracted 100 members. So it is a Tiny group. 424560150910276 is the identifier of this group with Facebook. We last updated on 2015-02-17 07:23:04.

An bude wanna dandalin domin sada zumunta da kuma tattauwa a tsakanin daukakin 'yan uwa matasan gamida dattawan garin Karasuwa,domin samun hanyar daza a bunkasa cigaban al'ummar garin Karasuwa,haka kuma wannan zaure yana hani gamida gargagadi na hana cin mutuncin wani au saboda banbancin siyasa,ko kuma wani abune makusancin haka dafatan za'a kiyaye, Allah shiyi mana jagora,amin.