DANDALIN ABBAN BIDAYATU

Indonesian is the main language of DANDALIN ABBAN BIDAYATU facebook group. It is a CLOSED group. They attracted 4,539 members. So it is a Medium group. You can find this group by searching 561753433876603 on Google, Bing or Yahoo. Last update is on 2015-02-27 07:09:39.

Assalamu alaikum

Ma'abota wannan dandali mai albarka, munayi muku Barka da zuwa mun bud'e wannan dandali ne saboda ku, sannan ya kunshi fad'akarwa daga Al-Qur'ani da Hadith da kuma littattafan magabata a dukkan fannin rayuwar duniya da lahira.

Muna fatan zamu kiyaye mutunchin kanmu da na 'yan uwanmu mu zamo 'yan uwan juna na gari, da fatan zamu kiyaye Allah ka kara mana zumunchi Amin.