CIKI DA GASKIYA NA VOA-HAUSA

English is the main language of CIKI DA GASKIYA NA VOA-HAUSA facebook group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. There are 20,486 participants in that group. So people rank it like a Gigantic group. You can find this group by searching 581852955241901 on Google, Bing or Yahoo. We last updated on 2015-01-14 17:33:07.

Manufar wannan DANDALIN shine taga an yaki zarmiya da cin hanci a yammacin afrika musamman ma Nigeriya,Nijer,karu da Ghana.Ganin cewa matsalar cin hanci ya zama babbar matsalar daya hana kasashe masu tasowa duk da irin dukiyan da yankin kedashi,don haka karinga kasancewa da gidan rediyon muryar amurka a duk ranar monday da karfe 6:00am na asuba don sauraron shirin wanda jagoran shirin IBRAHIM ALFA AHMED yake gabatarwa,sannan kuma laifi ne zagi ko cin mutuncin wani ko wata a wannan dandali mai albarka