Dandalin Fina Finan Hausa

Dandalin Fina Finan Hausa is a Romanian group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. They attracted 8,108 members. So people rank it like a Large group. 191200790890005 is the identifier of this group with Facebook. We last updated on 2015-01-14 23:51:08.

Wannan zaure na 'Dandalin Fina-Finan Hausa', an bude shi ne don tattaunawa akan al'amuran harkar fina-fina Hausa, tare da sada zumunci ko tambaya mai ma'ana akan wani lamari daya shigewa mai kallo duhu, wanda ya jibanci fim da aka kalla, ko Fim din da zai fito da kuma neman karin bayani dangane da masu harkar. Daga masu shiryawa da 'yan wasa, da masu bada ummarni da mawak'a da marubuta da masu hada hoto ko masu daukar hoto, duk suna cikinta.

DOKOKINMU:

Ba zagi ko cin mutuncin wani a wannan shafi, ba'a kuma yadda da tozarta wani a wannan zaure ba. Yin haka zai haifar da fushin jagororin wannan dandali. Kuma daga karshe mu fitar da mutum daga wannan dandali.

SHAWARWARI:

Mun bada damar idan za'a bada shawara to ka nemi wanda zaka bawa shawarar ta inbox dinsa hakan zaifi idan kar abin bai kamata a fito dashi akan dandali ba, da fatan za'a kiyaye wannan shawara.

HAKKIN MALLAKA:

Ahmad Nagudu.

ahmadaumar70@gmail.com