Dandalin Ilmantarwa da Nishadantarwa { daga mai TANDUN KAUNA }

Slovene is the main language of Dandalin Ilmantarwa da Nishadantarwa { daga mai TANDUN KAUNA } facebook group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. There are 14,737 participants in that group. So it is a Huge group. 276531145771026 is the identifier of this group with Facebook. 2015-02-03 20:02:09 is the closest date we have information about it.

An bude wannan dandali da ke da suna a sama domin ilmantarwada nishadantarwa tare da sadar da zumunta.Tasamo asali ne, daga masoya labarin "Tandun Kauna" wadda ake gabatar da shi a Dandalin Facebook.
Wannan dandali tana da manufofi da dokoki:

Manufarta shine ta ilmantar ta kuma fadakar da matasa maza da mata dangane da abin da ya shafi rayuwar su ta yau da kullum wadda zai anfane su duniya da lahira.

Dokokinta sune kamar haka:

1. wajibi ne : a yi rubutu da harshen Hausa.

2. wajibi ne : ka/ki bi tsarin zauren.

3.Wajibi ne : idan kana da ko kina da wani maudu'i da kake son gabatarwa kasanar da magatakardan wannan gida AAT. Sabongida. hakanan idan kana da sha'awar kasancewar wakilin mu ko zama ma'aikacin mu. Sai ka tuntube wadannan lambobin:
07037615450
08085389439

4. Banda cin zarafi ta hanyan shagube wajen rubutu.

5. Doka ne: saka hotunan batsa ko tsiraici a wannan zaure.

6. Wajibi ne mu, Girmama juna da mutunta juna.

7. Duk wadda ya saba wadannan dokoki akwai hanyoyin horaswa kafin a tsige shi daga zauren.

Allah datar da mu Ya bamu ikon bin gaskiya tare da aiki da shi. Amin

DAGA HUKUMAR GUDANARWA TA WANNAN ZAURE!