MURYAR TALAKA RESHEN JAHAR SOKOTO

Croatian is the main language of MURYAR TALAKA RESHEN JAHAR SOKOTO facebook group. Having alot of group type in Facebook: close, open and secret and it is a CLOSED group. They attracted 2,751 members. So it is a Medium group. You can find this group by searching 343520559001094 on Google, Bing or Yahoo. We last updated on 2015-02-27 04:57:46.

Wannan zaure ne na masu hulda da kafafen yada labarai na ciki da wajen kasar nan, da ke cikin wannan yanki na jahar Sokoto da kewa. Haka kuma wannan zaure anyi shi ne a matsayin reshe na jaha domin ya tafi tare da babban zaure na kasa baki daya.
Haka zalika, wata kafa ce da zamu iya sada zumunta tare da hadin kai na al'ummar mu, mu kuma tattauna muhimman matsalolin da ke addabar talakawa na kananan hukumomi, jaha, kasa dama Duniya baki daya.
Da fatan Allah yasa mudace amin.